Yahoo France Recherche Web

Résultats de recherche

  1. Il y a 1 jour · Saurari Shirin Kowane Gauta 31-05-2024 #Kannywood #FreedomRadioNigeria #Kano #Kaduna #Abuja #Hausa #Arewa #Yanzu-yanzu #BBCHausa #DWHausa #LabaranDuniya #D...

    • 25 min
  2. Mata a Jamhuriyar Nijar sun dage sosai wajen neman na kansu a maimakon ci gaba da dogara kan mazajensu, yayin da wasu ƙungiyoyi daban daban suka yunkuro domin tallafa wa matan da abubuwan gudanar ...

  3. Il y a 7 heures · Tauraron dan Tiktok kuma mawaki, G-Fresh Al'amin yayi rokon Allah ya bashi diya kamar Murja Kunya. An ganshi a wani Bidiyo ya daga hannuwa sama yana rokon Allah ya bashi diya irin Murja. G-Fresh ya kuma yi fatan cewa duk abinda yake yi, yana son dansa shima yayi. Kalli Bidiyon anan: G-Fresh dai na daya

  4. Il y a 7 heures · Ra'ayin mutane a kan sauran Ministocin Tinubu. Da aka zo ga Bello Matawalle da Muhammad Badaru Abubakar, an yi masu shaidar rashin abin kwarai, haka zalika Cif Dele Alake. Sauran masu farin jini wajen masu amfani da X su ne: Hannatu Musawa, John Enoh, Ahmad Dangiwa, Lateef Fagbemi, Bosun Tijjani. Kara karanta wannan.

  5. Il y a 7 heures · Gwamna Ya Sanya Tukuicin N25m Ga Wanda Ya Taimaka Aka Kama Waɗanda Suka Kashe Sojoji. Asabar, Yuni 01, 2024 at 8:37 Safiya daga Ahmad Yusuf 2 - tsawon mintuna. Gwamnatin Abia karkashin jagorancin Gwamna Alex Otti ta yi tir da harin ƴan bindiga wanda ya yi ajalin sojoji a Aba.

  6. Il y a 7 heures · Jihar Kano - A ƴan kwanakin nan Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya gana da mai baiwa shugaban ƙasa shawara kan harkikin tsaro, Nuhu Ribaɗu.. Ana ganin wannan ziyara da gwamnan ya kai wa Ribaɗu ba za ta rasa nasaba da dambarwar da ta ƙi ci kuma ta ƙi cinyewa kan sarautar Kano ba.

  7. Il y a 1 jour · Kungiyoyin kwadago a Najeriya sun ce a ranar Litinin me zuwa ne za su tsunduma yajin aikin sai baba ta gani, sakamakon yadda gwamnatin kasar ta ki yin kari daga naira dubu 60, da ta ce za ta rinka ...